Ƙungiyar rajin samar da wadatacciyar allurar rigakafi ta duniya (Gavi, the Vaccine Alliance), a ranar Litinin, ta ce akwai rahoto daga majalisar ɗinkin duniya da ke nuna cewa an samu mutane miliyan ...
Ƙungiyar wasu tsofaffin ɗaliban jami’ar Abuja sun ƙalubalanci matakin gwamnatin Najeriya na sauya wa jami’ar Abuja suna zuwa Jami’ar Yakubu Gowon. A cikin wani jawabi da ko’odinatan ƙungiyar, Ogunwoye ...
Shugaban hukumar alhazai ta ƙasa, NAHCON, farfesa Abdullahi Usman ya gana da masu ruwa da tsaki a harkar aikin Hajji da Umrah a jihar Legas. Wannan ganawa ta musamman ya auku ne a ranar Talata a Legas ...
A yau ne tsohon shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ke cika shekaru 82 a duniya kuma inda shugaban ƙasa Bola Tinubu ya miƙa saƙon taya shi murna. A cikin saƙon, wanda mai magana da yawun shugaban ...
Majalisar wakilan Najeriya ta ba wa rundunar sojin Najeriya umarnin sako Bello Badejo, shugaban ƙungiyar Miyetti Allah Kautal Hore. Wannan ya biyo bayan ƙudurin da na gaggawa da ɗan majalisa Mansur ...
Tabbas batun rukunin gidaje 753 da ƙarin wasu gidajen a Abuja da kotu ta ba da umarnin ƙwace su a ranar 2 ga watan Disambar shekarar da muke ciki, zai kau da dukkan kokwanton mai tunani game da ...
Shugaban jami’ar Maryam Abacha, MAAUN, farfesa Adamu Gwarzo, ya ba wa jami’ar musulunci ta Uganda kyautar Dala 100,000. Ya bayyana hakan ne a yayin wata ziyara da ya kai jami’ar Uganda wacce ta ...
A ranar Litinin, Hukumar ƙididdiga ta Najeriya ta ce an samu ƙaruwar hauhawar farashin kaya a Najeriya inda farashin a watan Nuwamba ya ƙaru zuwa kaso 34.60% daga kaso 33.88% a watan Oktoba. A watanni ...
Sashen kula da harkokin cigaba na ƙasar Amurka USAID ya musanta zargin ɗaukar nauyin kiran amfani da hodar ƙwari ...
Tsohon shugaban majalisar wakilan, Yakubu Dogara, ya ce shugaban ƙasa Bola Tinubu shugaba ne da ya shirya mulkar Najeriya da dukkan ƙarfin guiwarsa, idan aka yi la’akari da dokar sake fasalin harajin ...
Hukumar ƙwallon ƙafa ta Nahiyar Afirka ta zaɓi Ademola Lookman a matsayin gwarzon ɗan wasan shekarar 2024. Ademola mai shekaru 27 a duniya da ke buga wa ƙungiyar Atlanta wasa ya zama na bakwai cikin ...
A watan Nuwamba, wasu jami’an rundunar ‘yan sandan Najeriya suka kama wasu mutane su 130 ‘yan ƙasar waje su 113 (87 maza da mata 26) da suka fito daga ƙasashen China da Malesiya da Brazil da ...